"Allah jiƙan Ciroman Gwambe" inji Alhaji Dr. Mamman Shata Katsina. Wannan shi ne marigayi mai girma Ciroman Gombe/Hakimin Gombe da keyawe, Alhaji Umar Abubakar Umar. Allah ya jiƙan magabatanmu ya sa mu wanye lafiya mu cika da kyau da imani, amin.
Daga Taskar
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.