Waɗannan jerin sunayen mawaƙan Hausa ne na gargajiya guda sitting (60). Shin akwai waɗansu fitattun mawaƙan Hausa na gargarjiya da kuka sani bayan waɗannan? Ku turo mana bayaninsu ta wurin tsokaci (comment box) da ke ƙasa domin mu ƙara a cikin jerin sunayen.
1- Dr Mamman Shata.
2- Dan Maraya Jos
3- Dan Anace
4- Garba Supa
5- Sani Aliyu Dandawo
6- Ali Dansaraki
7- Ibrahim Narambad
8- Mahammadu Dahiru - Makaho
9- Salihu Jan kiɗi
10- Kurna Maradun
11- Musa Ɗan Ƙwairo Maradun
12- Mamman Sarkin Taushin Katsina
13- Illan Kalgo
14- Mai Daji Sabon Birni
15 Kassu Zurmi
16- Sa'idu Faru
17- Ahmadu Ɗan Matawalle
18- Mu'azu Ɗan Alalo
19- Tauɗe Inugu
20- Gawo Filinge
21- Ɗan Giwa Zuru
22- Garbaliyo Mai Goge
23- Audu Karen Gusau
24- Audu Wazirin Ɗan Duna
25- Adamu Ɗan Maraya Jos
26- Ibrahim Ɗan Mani
27- Muhammadu Ganga-ganga
28- Uwaliya Mai Amada
29- Uwani Zakirai
30- Barmani Coge
31- Assha Fallatiyya
32- Baban gida Kaka Dawa
33- Huruna Uji Hadeja
34- Ahmadu Doka
35- Sabo Saya saya
37- Hasan Wayam
38- Makaɗa Bala
39- Daɓalo Sarkin Taushin Sarkin Kano
40- Sani Mai Bango
41- Sani Sabulu Kanowa
42- Sani Ɗan Indo
43- Ali Mai Mandula
44- Falalu Falasfa
45- Shehu Ajilo Ɗanguzuri
46- Shana Ɗan Kama
47- Rabo Hausawa Makaɗin Maza na Sale
48- Gambu Mijin Kulu
49- Hamisu Sarkin Kiɗi
50- Adama mai Kidan Gangi
51- Shafi'u Mai Gangi
52- Musa Ɗan Ba'u
53- Ibrahim Jikan Mujaddadi
54- Sale Gambara
55- Musa Dan Goma
56- Ibrahim Na Habu
57- Musa Gumel mai Gurmi
58- Surajo Mai Asharalle
59- Audu Karakara
60- Nasiru Garba Supa.
0 Comments
Post your comment or ask a question.