Ticker

6/recent/ticker-posts

Wanda Ya Kasa Azumin Kaffarar Kisan Kuskure, Zai Iya Ciyarwa?

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaikum, Dr. Tambaya ce aka yi min, na ce bari na tambaye ku. Idan mutun ya yi kisa na kuskure kuma ba ya da lafiyar da zai iya azumi, me ya kamata ya yi ?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikum assalam. Ya jira har ya samu lafiya ko kuma ya koma asalin kaffarar da ta wajaba ya Yi wato 'yanta kuyanga. Babu zaɓin ciyarwa a cikin kaffarar kisan kuskure.

Allah ne mafi Sani

Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/K1yƘoPioh30H8XeBGg4iPF

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments