Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen Matan Bahaushe Daga Ta 1 Zuwa Ta 4

Tarihi ya nuna cewa Bahaushe na auren mata da yawa kafin ya karɓi addinin Musulunci. Bayan karɓar Musulunci kuwa, sai ya taƙaita ga guda huɗu (4) da addini ya shata. Abu mai burgewa shi ne, kowacce daga cikin matan huɗu na da sunan da ake kiran ta da shi. Ga sunayen kamar haka:

1st- Uwargida, a Zamfara ana kiran ta Gido. 

2nd - Kwari

3rd - Turaka

4th - Amarya, wasu na kiran ta Baraya ko 'yar Baraya

Mata Huɗu

Post a Comment

0 Comments