Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin Mace Za Ta Iya Fitar Da Zakkar Fidda-Kai Idan Mijinta Ba Shi Da Hali?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu Alaikum. Malam ya kokari Allah ya ba da lada. Tambaya. Shin mace za ta iya fitar da zakkar fidda-kai da ake fitarwa kamin layya in mai gidan bai da hali?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa'alaikumus Salamu, mace za ta iya fitar wa da kanta zakkar fidda-kai idan mijinta ba shi da halin fitarwa, kuma shi ma za ta iya fitar masa bayan ta nemi izininsa.

Duba Raudhatuɗ Ɗálibeen 2/295.

Allah ne mafi sani.

Jamilu Ibrahim Sarki, Zaria.

Ga masu buqatar shiga Wannan Group zasu iya bi ta links ɗin mu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/Fc3hX6HoDt65aKhhKOiDpX

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments