Ticker

6/recent/ticker-posts

Idan mace ta ji alamun fitowar al'adar ta amma bai zo ba sai bayan rana ta faɗi, ko kuma ta ji ciwon mara na al'ada, shin azuminta na ranan ya yi ko kuma za ta rama shi?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Idan mace ta ji alamun fitowar al'adar ta amma bai zo ba sai bayan rana ta faɗi, ko kuma ta ji ciwon mara na al'ada, shin azuminta na ranan ya yi ko kuma za ta rama shi??

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Idan mace mai tsarki ta ji alamun zuwan al'adar ta alokacin da take azumi, ko ta ji ciwon mara, amma bai zo ba har sai bayan da rana ta faɗi, azuminta na wannan ranan ya yi babu ramako a kanta, kuma ladanta na azumin yana nan idan na nafila ne".

📝 المصدر :

[ ٦٠ سؤالا في أحكام الحيض والنفاس/لفضيلة الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه الله ص١٢].

 

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/LVBSkxcFICkEXddhLDapoF

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments