𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Idan mace mai haila ko wadda ta haihu ta samu tsarki da rana a cikin watan Ramadana, shin za ta kame daga ci da sha?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Ba ya a kanta ta yi kamun baki. Tana
iya ci ta sha abinta. Kamun bakin baya amfanar da ita komai, domin dole ne sai
ta rama azumin wannan ranan.."
مجموع الفتاوى
Sheikh Ibn Uthaymeen (Rahimahullah)
Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/IƘUc0RxgCwA3JFiEKl8j5E
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
0 Comments
Post your comment or ask a question.