Ticker

6/recent/ticker-posts

Mene ne hukuncin wanda ya yi sahur da najasa a jikinshi bayan ya gama sai ya je ya yi wankan tsarki sannan ya yi salla?

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Malam mene ne hukuncin wanda ya yi sahur da najasa a jikinshi bayan ya gama sai ya je ya yi wankan tsarki sannan ya yi sallah?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

To bayin Allah samuwar janaba bata daga cikin rashin ingancin ɗaukar azumi da Wanda yake da janaba ko wacce jini ya yanke mata duk ya halatta su ɗauki azumi kafin suyi wankan tsarkin, musamman idan suna tsoron 'kurewar lokacin sahur ďin. Sabida haka Azuminsa yana nan in Shã Allahu kasancewa cikin rashin tsarkin baya daga cikin abin da zai hana ingancin ɗaukan azumi

WALLAHU A'ALAM

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa  a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments