Ticker

6/recent/ticker-posts

Idan mace hailar ta ya zo mata da misalin ƙarfe ɗaya 1:00pm, kuma ba ta yi sallan Azahar ba, shin za ta rama sallan Azahar ɗin bayan ta yi tsarki?

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Idan mace hailar ta ya zo mata da misalin ƙarfe ɗaya 1:00pm, kuma ba ta yi sallan Azahar ba, shin za ta rama sallan Azahar ɗin bayan ta yi tsarki??

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Malamai sun yi saɓani akan wannan mas'alar, wasu malamai suna ganin Baya wajaba a kanta ta rama wannan sallah ta Azahar ɗin, saboda ba ganganci ta yi ba domin yana halasta mata da ta jinkirta sallah har zuwa ƙarshen lokacin ta.

Wasu malaman kuma suna ganin cewa lalle zata rama wannan sallah ɗin saboda faɗin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama "Duk wanda ya riski raka'a ɗaya acikin Sallah to ya riski ya sallar".

Abunda ya kamata ta yi shi ne ta rama wannan sallah ɗin, saboda sallah ce guda ɗaya babu wani tsanani ko wahala cikin rama ta".

📝 المصدر :

[ ٦٠ سؤالا في أحكام الحيض والنفاس/لفضيلة الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه الله ص٢١].

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/IerSx3AH0ZSJyHIuIYfƙds

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments