𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalmu alaikum, malam ina da tambaya shin Meye hukuncin matan da za su sadu da mijinsu lokacin azumi, amma ba za su yi wanka ba har sai alfijir ya fito, shin yaya matsayin azumin su yake.? Na gode.
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa alaikum assalam, ya halatta mace ta sadu da mijinta su jinkirta wanka
zuwa bayan ketowar alfijir a Watan Ramadan, a zuminsu kuma ya inganta, saboda
Annabi S.a.w yakan yi haka da matansa, kamar yadda Iyalansa A'isha da Ummu
Salama suka rawaito hakan, kuma Muslim ya fitar da riwayar a Sahihinsa a hadisi
mai lamba ta: 1874.
Allah ne mafi sani
Amsawa: Dr. Jamilu Zarewa
Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/Cnf26Ƙ8MPƙz9yUYU1nxƙRƙ
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
Post your comment or ask a question.