Ticker

6/recent/ticker-posts

Dan Allah mene ne hukuncin allura ga mAI azumi?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaikum Dan Allah mene ne hukuncin allura game azumi?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

WA'alaikumussalamu Warahmatullah.

Ya halatta mai azumi ya yi allura matukar allurar ba mai ɗauke da sina daran abinci ba ne, wato ba za ta sa mutum ya ji wani chanji a cikin sa ba.

Domin Hasnul basri ya ce: babu laifi mutum ya sa Magani a cikinsa, wanda hakan ya kunshi allura ne, sai dai idan tana da abinci a cikinta.

Duba: Duba Athar na Husnul Basri (Bukhari, babi na 25, kitabus siyam).

WALLAHU A'ALAM.

🏿Ayyoub Mouser Giwa

08166650256.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/INxtR9ZhvGNC0bƘVaHCJTF

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments