Ticker

6/recent/ticker-posts

Yaushe Zan Fara Saduwa Da Amaryar Da Na Aure Ta Ba Ta Balaga Ba?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaikum. Ina fatar Allah ya kara ma Mallam Ikhlasi. Ya halatta idan mutum ya auri mace karama wadda ba ta fara jini ba ya sadu da ita? Kokuwa rainon ta zai yi?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Wa a alaikumassalam,

Malamai sun cimma daidaito game da halaccin aurar ‘yar karamar yarinya, saboda ayata huɗu a suratu Addalak ta bada labarin yadda karamar yarınya za ta yi idda, hakan sai ya nuna ingancin yi mata aure kafin ta balaga, sannan Annabi (s.a.w) ya auri nana Aisha tana ‘yar shekara shida.

Malamai sun yi sabani game da lokacin da za a fara saduwa da ita, bayan an yi auren, akwai wadanda suka tafi a kan cewa dole sai ta balaga za a mikata ga mijinta. Wasu malaman sun kayyade shi da shekara (9) saboda Annabi (s.a.w) ya tare da nana A’isha ne bayan ta kai shekaru tara.

Zancen da ya fi zama daidai shi ne: za a duba yanayin jikin yarinyar, in har za a iya jima’i da ita ba ta cutu ba, za a iya mikata ga mijinta, ko da shekarunta kaɗan ne, saboda mata suna bambanta wajan girman jiki gwargwadon wurin da suke rayuwa, da kuma irin abincin da suke ci, sannan sharia ba ta iyakance lokacin da ake fara jima’i da mace ba.

 

Don neman karin bayani duba: AlMugni 27/77 da kuma Alminhaj na Nawawy 9/206.

Allah ne mafi sani

Dr.Jamil Yusuf Zarewa

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BXjuXb1WxX99NV3OsXPnLV

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments