Ticker

6/recent/ticker-posts

Yadda Ake Haɗa Carrot And Milk Juice

YADDA ZA KI YI, KI SAMU KARAS MAI KYAU WADATACCEN, KI KANKARE BAYAN, SAI KI IKA SHI A BLENDER KO A GREATER.

BAYAN KIN NIKA, SAI KI ZUBA RUWA A CIKI DAIDAI YANDA ZAI YI KAURI, SAI A TACE SHI, A SAKA SUGAR DA MADARAR IYA YADDA MUTUM YAKE SO, SAI A SA A FRIDGE YA YI SANYI.

Post a Comment

0 Comments