Ticker

6/recent/ticker-posts

Waɗanda Suka Shayar Da Annabi ﷺ

 Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Ina so a gayamin sunayen wadanda suka shayarda Annabi (s.a.w)?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Toh a dunƙule kana iya cewa mataye guda biyar ne suka shayar da shi, Mace ta farko ita ce mahaifiyarsa wato

1. Aminatu bintu Wahabin.

2. Suwaibatu Al-Aslamiyyah.

3. Halimatu Assa'adiyyah.

4. Hâlatu bintu Uhaib mahaifiyar Sayyidina Hamza ke nan.

5. Ummu Aiman wato Barakah Alhabashiyyah.

 

Waɗannan su ne waɗanda suka shayarda Annabi (s.a.w) kamar yadda tarihi ya nunar.

 

Allah ya sa mu dace

.

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BJikpGm7VXV1vEVVGcNH5J

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

Post a Comment

0 Comments