Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin mene ne hukuncin huda hanci a Musulunci?

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Shin mene ne hukuncin huda hanci a Muslunci?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Toh wannan yana komawa ne zuwa ga al'adar mutane, idan har a al'adar garinku wannan huda hancin kawai ana ɗaukar shi ne a matsayin kwalliya bawai wata alama ba   ce irinta mutanen banza kamar a ce ya shahara kawai a garinku fitsararru ne suke huda hanci toh wannan abun agarinku yin shi haramunne. Amma idan kawai amatsayin kwalliya ne kowacce mace tana iya yin sa baya sawa a yi mata wani kallo toh a nan garinku shi ma ya zama halal ne kawai babu lefi.

Allah ya sa mu dace

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BJikpGm7VXV1vEVVGcNH5J

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

Post a Comment

0 Comments