Ticker

6/recent/ticker-posts

Tsuntsun Da Ya Ja Ruwa...

  Yau kyakkyawan halina ya ja min zagi. Dan Allah jama'a miye laifina dan na tsai da mai Napep na gaida mutanen ciki?

Tsuntsun da ya ja ruwa...

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments