Ticker

6/recent/ticker-posts

Rabon Kwaɗo....

  Ashe farauta sa'a ce, Jiya na je farauta bayan gari na kamo kaji shida akuya biyu. Shi kuwa goje sai da ya kwana a daji  kafin ya kamo damo.

Rabon kwaɗo...

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments