Ticker

6/recent/ticker-posts

Neman shawari

  Ku bani shawara. Na ga kowa yana sayan kadara ya ajiye, 

Shi ne na ce zan sayi ƙanƙara kamar guda ɗari biyar na ajiye idan azumi ya zo sai na fito da su na baje kasuwa ta, na san zan samu riba ae, 

But ku ya kuka gani?🤪🤪

Neman shawari

Post a Comment

0 Comments