Ticker

6/recent/ticker-posts

Tsohuwar Banza

 Wani Dan Fulani ne ya je birni. Da ya tashi dawowa sai ya siyo wa matarsa madubi. Sai ya kawo mata. Tana duba fuskarta sai ta yi yaji. 

Tana zuwa gida sai ta ce wa mamanta mijina ya je birni kuma ya yi min kishiya har ya kawo min photonta. Sai mamanta ta ce "mu gani." Tana duba fuskarta sai ta ce: "Wannan tsohuwar banzar ce ya auro miki???🤣🤣🤣🤣

Tsohuwar Banza

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.


Post a Comment

0 Comments