Ticker

6/recent/ticker-posts

A Wane Rukuni Ka/KiKe?

  Ai Nigeria kaso huɗu ce:

1. Akwai 'yan "I pledge to Nigeria my country". Wannan sune su Buhari da 'ya'yan su da sauransu.

2. Akwai 'yan "To be faithful loyal and honest." Wato jami'an tsaro na gwamnati da mukarrabanta.

3. Akwai kuma 'yan "To defend her unity, and uphold her honour and glory." Wannan sune 'yan kasuwa masu karfin jari irin su Malam Aliko Dangote da sauran su.

4. Sai kuma namu kason, wato 'yan "so help me God."

😂😂😂

A Wane Rukuni Ka/KiKe?

Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.

Post a Comment

0 Comments