Ticker

6/recent/ticker-posts

Shekara Uku Tana Gidansu Mijin Bai Neme Ta Ba, Ya Matsayin Aurensu?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamualaikum barka da dare mlm inada tambaya mlm mace ne ta je garinsu karatu toh mlm tun da ta tafi mijinta baya kiranta har tsawon shekara 3 kuma ko da babanta yakirasa baya daukan kiransa imma yakirasa dawani number yanajin muryansa zai kashe ya matsayin aurensu mlm ngd

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Wa alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu

To maganar Aure fa yana nan ko da shekara ɗari suka yi indai ansan inda yake kuma ba a nemi wata maslahar ba, domin dafarko bansan wane irin karatu ba ne mace za ta bar gidanta har tsawon shekara Uku.

To abu nabiyu kuma shi ne ta inda akahau tanan ake sauka, tun da baya ɗaga kiranta ko da iyayenta sun kirashi baya saurarensu, sai anemi waliyansa waɗanda suka nema masa auren domin a san matakin da za a ɗauka

Allah ya sawaƙe

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/J1hm5Tw12uYBƙfaiPwf28l

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments