Ticker

6/recent/ticker-posts

Kasuwar Dare Maganin `Yan Sa Ido

 Mun ga sallah ta matso. Ga garaɓasa mun kawo muku.

Kaji  manya-manya = Naira ɗari biyar-biyar,  

Akuya =  Naira dubu biyu, 

Rago = Naira dubu uku,

Saniya = dubu goma sha biyu.

Amma Saida daddare saboda mutane ba sa son abun da zai amfani al'uma.

Kasuwar dare maganin `yan sa ido.Write your comments below or send us jokes to upload. 

Rubuta tsokaci a ƙasa (comment), ko ku turo mana labaran barkwanci domin mu ɗora a kafar.


Post a Comment

0 Comments