Ticker

6/recent/ticker-posts

Ni Da Budurwata

Yau na je wajen budurwata hira. Sai ta ƙira Tela me yi ma ta ɗinki yazo. A gabana ta ce masa Abba ya a ke ciki? Sai ya ce kema kin san ɗinki ba kuɗi ajiya ne. Yaushe ki ke so a sallah ko bayan sallah! Tace a sallah amma ka jirani gobe ina zuwa😂😂Post a Comment

0 Comments