Ticker

6/recent/ticker-posts

Mijina Ya Sake Ni Washe Gari Na Gama Jinin Al'ada

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu Alaikum. Mace ce mijinta ya sake ta washe garin ta gama al'adanta, Ba tare da wani abu ya shiga tsakanin su tun wancan period ɗin, Shin irgenta na idda zai fara da wani period ne mai zuwa?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Toh tun da yanzu ne ya sake ta toh za ta zauna se haila na gaba ya zo mata daga kanshi ne za ta fara lissafi in ya zo yakare shi ne ta yi jini ɗaya seta yi uku a jere ban da wancan wanda ta gama jiya domin shi ai yariga ya wuce babu batun a koma kanshi tun da ba a sake taba seda yagama karewa.

WALLAHU A’ALAM

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BXjuXb1W…

************************************** 

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments