Ticker

6/recent/ticker-posts

Ba A Iddar Saki Da Watanni Uku

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Mal sannu da kokari tambaya na a nan shi ne shin macen da ta gama al'ada kuma mijin ta ya sake ta ya yanayin iddar sakin zai kama wata ukku za ta yi kawai ta gama idda ko kuwa muna neman karin bayani?

𝐀𝐌𝐒𝐀👇

Wa'alaikumus Salam warahmatullahi Wabarkatuh

zata yi jinin haila uku shi ne iddarta. ba a idda da watanni uku sai ga wacce ba ta fara haila ba, ko kuma wacce ta yanke kauna daga haila saboda tsufa, kamar yadda aya ta: 4 a suratu Addalak ta tabbatar da hakan.

Allah ne mafi Sani.

Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BXjuXb1WxX9…

************************************** 

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments