𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamualaikum. mallam Dan Allah ina so Amin bayani a
kan ciyarwa ga Wanda ba zai iya azumi ba, su waye za su ciyar masa?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa alaikumussalam.
To idan yana da halin ciyarwar shi ne zai ciyar, idan
kuma bashida hali sannan akwai wanda za su iya ciyar masa duk ya yi Insha
Allah, idanma bai samu wanda za su ciyar masa ɗin ba, sai ya hakura duk
sanda Allah ya hore masa sai ya ciyar babu komi akansa Insha Allah.
Allah ya yassare mana.
Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa
Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/BJikpGm7VXV1vEVVGcNH5J
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
Post your comment or ask a question.