Ticker

6/recent/ticker-posts

A Taya Mu Addu'a

 To ni bara na ba ku labari, atayanii da addua muna asibiti yanxu, wata kakata ta hadiye memory card yayinda take shan fura, yanzu haka dai tanata rera wakokinda ke cikin memory card din, saidai kuma bamusan mezai faru ba idan taxo kan videos dinda ke ciki domin mafi yawan Videos dake ciki suna dauke ne da irin video clips din su Jet lee da su jackie cheng, shiyasa nake bukatar adduar ku don har yanxu dai tana kan audios ne... 😀😀:)😀😀😀 saura kiyimun dariya 😜

A Tata Mu Addu'a

Post a Comment

0 Comments