Ticker

6/recent/ticker-posts

A Kan Wa Azumin Ramadan Ya Wajaba

Azumin Ramadan yana wajaba a kan dukkan Musulmi mai hankali baligi wanda zai iya yin Azumin ba tare da wata matsananciyar wahala ba.

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments