Ticker

6/recent/ticker-posts

IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO ?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaikum malam Don Allah fatawa nake da ita, Wai gaskiya ne Shari’ah ta ba namiji mai mata fiye da ɗaya dama idan ya dawo daga tafiya ya sauka dakin duk wacce ya ga damar sauka a dakinta cikin matanshi??

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikumus salam 

A zahirin nassoshin Sharia ana gina hakan ne akan yarjejeniyar da take cike da adalci, duk abin da kuka cimma na daidaito tsakaninka da matanka mutukar ba a cuci kowa ba ya Yi daidai .

Wasu malaman suna cewa in miji mai mata biyu ya yi tafiya in ya dawo zai dasa daga inda ya tsaya, in kuma matar ce ta yi tafiya a ranar girkinta to ta sarayar da hakkinta.

Allah ne mafi Sani.

Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Zauren Tambaya Da Amsa Abisa Alkur'ani Da Sunnah. Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Za ku iya bi ta Links ɗin mu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/DSdbBS8RZVoIKYG5exOuZE

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments