𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Don Allah inada budurwa ina matukar
sonta amma yanzu ta kini. ko akwai wani abu da za a ba ni na yi? Ni almajiri ne
don Allah malam ataimaka. nagode daga wani bawan Allah.
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa
barakatuhu.
Gaskiya a irin wannan yana yin babu
wani halastaccen abin da zakayi fiye da addu'a, da kuma Istikharah don neman zaɓin
Allah a cikin lamarin. Kuma zaka iya karanta wata surah kayi tawassuli da ita
ka roki Allah a kan damuwarka. Amma yin wani asiri don juyar da Ƙiyayya ta koma
soyayya, Ko soyayya ta koma kiyayya, wannan duk haramun ne, kuma shirka ce
irinnmai fitar da mutum daga hanyar Musulunci da imani. . Bai kamata Musulmin
kirki ya yishi ba.
WALLAHU A'ALAM.
Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group
Zaku iya bi ta Links ɗin mu...
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/JoWs3feDfdyGE9yBsa1RSC
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.