Ticker

6/recent/ticker-posts

Wani Abin Burgewa Da Mamaki Game Da Unguwannin Sakkwato

Shin mene ne silan samun wannan kamancen sunaye?

 1 Kofar Marke

2 Kofar Rini

3 Kofar Taramniya

4 Kofar Atiku

5 Kofar Aliyu Jedo

6 Kofar Kade

7 Kofar Kware

8 Kofar Dundaye

9 Kofar Bai


1 Adarawa

2 Alkammawa

3 Hungumawa

4 Asarakkawa

5 Kasarawa

6 Siriddawa

7 Marannawa

8 Gidadawa

9 Kwannawa

10 Akalawa

11. Malikawa

12. Wangarawa

13. Rumbukawa

14. Takalmawa

15. Jegawa

16.Jirgawa

17. Tudun zabarmawa

18. Hamidawa

9. Zoramawa

10 Gumburawa 

11 Tsalibawa

12. Zazzagawa

13. Balbelawa


1 Gidan Haki

2 Gidan Bahure

3 Gidan Dare

4 Gidan Iggwai

5. Gidan kanawa

6. Gidan dahala

7. Gidan sauro

8. Gidan Rana

9. Gidan Mai Goro

10. Gidan Kuka

11.Gidan Salanke

12. Gidan Hillani

13. Gidan Masau

14. Gidan Sanda


1 Mabera Iddi

2 Mabera Jelani

3 Mabera Salame

4 Mabera Kantin Sani

5. Mabera mujaya

6. Mabera tsohon gida

7. Maberar Zabbi


1 Galadanci

2 Binanci

3 Alkanci


1 Badon Badare

2 Badon Hanya

3 Badon Mangwaro

4 Bado Quarters 

5. Badon ukku ukku


1 Rijiyar Shehu

2 Rijiyar Dorowa

3 Rijiyar Zaure

4. Rijiyar Dan Umma


1 Tsamiyar Yero

2 Tsamiyar Dila

3 Tsamiyar Guruza


1 Sokoto Cinema

2 Sokoto Round


1 Arkilla Liman

2 Arkilla Magaji

3 Arkilla Millionaire quarters

4 Arkilla Federal low cost 

5. Arkilla Nasarawa


1 Makera Assada

2 Makera Mazuga

3 Makera Kofar Rini

4 Makera Audi

5 Makera Alkammawa

6. Makera mazuga


1. Yar Goriba

2. Yar Marina

3. Yar Kofa

4. Yar Katanga

5. Yar Akija

6. Yar Gabas

7. Yartulluwa

8. Yartakulu

1. Majemar Karaye

2. Majemar Korino

3. Majemar Unguwar Rogo


1. Nakasarin Barebari

2. Nakasarin Ardo

3. Nakasarin Magaji


1. Mana karama

2. Mana Babba

3. Mana Kazama

Sakkwato


Post a Comment

0 Comments