Mu Koyi Ka'idojin Rubutu (Kashi na 5)

     Daga taskar shugaban marubuta da manazarta rubutacciyar waÆ™a ta Æ™asa (Mai Bazazzagiya).

    Mu Koyi Æ˜a'idojin Rubutu (Kashi na 5)

    Sulaiman Salisu Muhammad
    Sashen Harsunan Nijeriya da Kimiyyar Harshe,
    Jami'ar Jihar Kaduna.
    Email: sulaimasalisumuhammad@gmail.com
    Phone: 08067917740

    Ƙa'idojin Rubutun Hausa


    Amfani Da Wakilin Suna Da Aikatau:

    Ana amfani da wakilin suna a maimakon suna a cikin jimla.

    Kalmar aikatau na ishara ga faruwar  wani aiki a cikin jimla.

    A duk in da aka sami haduwar wakilin suna da aikatau, to ba a hade su, a rarrabe suke.

    Misali:

    Na     yi      ba   Nayi     ba

    Ka      yi     ba   Kayi      ba

    Kin     yi     ba   Kinyi     ba

    Ya      yi     ba   Yayi       ba

    Ta       yi    ba   Tayi       ba

    Mun   yi    ba   Munyi   ba

    Kun    yi    ba   Kunyi    ba

    Sun    yi    ba    Sunyi   ba

    An      yi    ba    Anyi     ba

    Na      ci       ba      Naci    ba

    Ka       ci      ba      Kaci     ba

    Kin      ci      ba      Kinci    ba

    Ya       ci      ba      Yaci     ba

    Ta        ci     ba      Taci     ba

    Mun    ci     ba      Munci  ba

    Kun     ci     ba      Kunci   ba

    Sun     ci     ba      Sunci   ba

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.