Wannan ziyara ce da 'yan Ƙungiyar Hausa Fasaha ta Government College Azare (Special School) suka kai zuwa Sakkwato. An karkasa bidiyoyin zuwa gida huɗu. Wannan shi ne kashi na huɗu wato na ƙarshe.