Wannan ziyara ce da 'yan Ƙungiyar Hausa Fasaha ta Government College Azare (Special School) suka kai zuwa Sakkwato. An karkasa bidiyoyin zuwa gida huɗu. Wannan shi ne kashi na uku.