Ticker

6/recent/ticker-posts

Ko Kun San Adadin Masu Magana Da Harshen Hausa A Duniya?



Muhammad Ahmad Muhammad 
(Murtala Tijjani Limanchi)

Kasahe masu magana da harshen Hausa da adadin masu jin harshen Hausa a kasashen

1.Nigeria masu jin Hausa a kasar su 55,622,000

2.Niger masu jin Hausa a kasar su 10,486,000

3.Ivory Coast masu jin Hausa a kasar 1,035,000

4.Benin masu jin Hausa a kasar su 1,028,000

5.Cameroon masu jin Hausa a kasar su 386,000

6. Sudan masu jin Hausa su 500,000

7. Chad masu jin Hausa a kasar su 287,000

8. Ghana masu jin Hausa a kasar su 281,000

9.Eritrea masu jin Hausa a kasar su 30,000

 10.Togo masu jin Hausa a kasar su 21,000

 11.Congo masu jin Hausa a kasar su 12,000

 12.Gabon masu jin Hausa a kasar su 12,000

 13. Algeria masu jin Hausa a kasar su 11,000

 14.Burkina Faso masu jin Hausa  a kasar su 2,900

Adadin masu magana da Hausa ya kai kimanin miliyan saba'in a duniya.

Gidajen rediyo kuwa na ketare ko na duniya masu sashin Hausa sun hada da:
1. BBC HAUSA

2.VOA HAUSA

3. DW HAUSA

4. RADIO SIN

5. RADIO IRAN

6. RFI HAUSA

7. TRT HAUSA

Post a Comment

0 Comments