Ticker

6/recent/ticker-posts

Kishi A Cikin Litattafan Kulu Muhammad Bello Tambuwal (1)

NA

ABBAS MUSA

KUNDIN NEMAN DIGIRI NA D’AYA (B.A HAUSA) DA AKA GABATAR A SASHEN NAZARIN HARSUNAN NAJERIYA JAMI`AR USMANU D’ANFODIYO SAKKWATO

www.amsoshi.com

SADAUKARWA


Ni Abbas Musa Jega na sadaukar da wannan aikin bincike ga Mahaifana Malam Musa Umar da Malama Zainab Aliyu da suka yi k’ok’ari wajen kula da tarbiyata da fatar Allah ya k’ara wa rayuwarsu Albarka kuma ya jik’ansu kamar yadda suka jik’aina.

 

 

TABBATARWA


 

Na yarda da cewa lallai wannan kundin Bincike na Abbas Musa mai Lamba 1310106003 ya cika dukkan sharud’d’an da aka Shimfid’a na shaidar kammala karatun digiri na d’aya (B.A HAUSA) a Sashen Nazarin harsunan Najeriya Jami`ar Usmanu D’anfodiyo Sakkwato.

 

 

 

 

 

 

                                                                                                                                   

Sa Hannun Mai Dubawa                                        Kwanan wata

Dr. Abdulbasir Ahmad Atuwo

 

 

                                                                                                        

Sa Hannun Shugaban Sashe                                         Kwanan Wata

Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa

 

 

 

 

                                                                                                         

Sa Hannun Mai Dubawa naWaje                                     Kwanan Wata

 

 

 

 

 

GODIYA


Dukkan yabo da godiya da sun tabbata ga Allah mai dawwamammen tsarki,sarkin sarakuna wanda ya daidaita a kan Al`arshinsa Daidaitar da ta dace da shi, wanda iliminsa yana ko`ina.

Salatin Allah da tsira su tabbata ga badad’ayin Allah Bawan Alllah Manzon Allah (S.A.W) wanda ya zo mana da Addinin Musulunci,Addinin tsira,Addinin Rahma, wanda bai bar Duniya ba sai da ya isar da dukkan sak’o da Aiken Allah, da iyalan gidansa da Sahabbansa da wad’anda suka bishi da kyautatawa har ya zuwa ranar sakamako.

Bayan haka, Lallai ya zama wajibi a gareni in isar da godiya a k’e’bance ga iyaye na da suka yi k’ok’ari k’warai wajen kula da sha`anin karatuna tun daga Islamiyya, Boko har zuwa matakin Jami`a.

Sai godiya ta musamman ga Dr. Abdulbasir Ahmad Atuwo da ya yi hak’uri wajen dubawa da gyara ga wannan aikin bincike wanda ba domin taimakon Allah da kuma kulawarsa ba da aikin bai kai wannan mataki ba.Shugaban Sashen Nazarin Harsunan Najeriya Farfesa Atiku Dumfawa da sauran Malaman Sashe sun taimaka sosai wajen kammaluwar aiki.

Sak’on godiya ga Malamai na tun daga na Islamiyya irinsu Malam Tukur Aba da Malam Aliyu mungadi da Malam Ibrahim isa da kuma Malam Kabiru Ibrahim da sauransu da dama sai kuma ‘bangaren Primary School irinsu Malam Sani D’anwarai da Malam Muttak’a da Malam D’ankaka da Malam Bello kalgo da kuma Malama Saratu da Sauransu da dama.Malamaina na School for Higher Islamic Studies Jega da kuma  Makarantar Jeka Ka Dawo Wato Go’bernment Day Secondary School Jega ba zan Manta da su ba irinsu Malam Abubakar Idris Jos da Malam Bello yabo da Malam Abubakar Dandi da Malam Aliyu da Alhaji Ja`afar da Malam Usman Onaji da kuma Mai Shari`a Abdullahi da Sauransu da dama.Manyan Malamaina da na yi karatun zaure a wajensu sun taka muhimmiyar rawa wajen tarbiyata irinsu Malam Abubakar  Bahillace Malam Abubakar Haruna na Uku da Kuma Malam Abubakar Isa K’araye.

A ‘bangaren karatu ba zan manta da Abokan Karatu irinsu Mansur Achida Yusuf Gusau da Ahlul Bayan Jos da Adon Bichi da Nasir Albani Zaria da Habib Barkeji da Mukhtar Argungu da Auwal K’ank’ara da   Abun kalgo da Ja`en D’akin Gari da Asma`u Atiku Garba Yahya da Sanusi Argungu da Zayyanu Shuni da Samira Sokoto da kuma Jamilu Yahya Bawa da Abu ubaida Sani da kuma Jibril Yusuf da sauransu da dama Allah ya sakawa kowa da alkhairinsa.Abokaina kun yi rawar gani a rayuwata irinsu Anas Muhammad da Yahya Muhammad da Usmanu Bahillace da Muhammad Umar da Mahmud da sauransu da dama .

`Yan`uwana rabin jiki da bazarku na ke rawa tun daga Auwal da Alhaji Husaini Ghali da Safiyya da Fatima da Hajiya Zara`u da Anas . K’annai tun daga Ruk’ayya har zuwa kan Zakiyya da Fatar Allah ya sakawa kowa da Aljanna.

 

 

 

 

 

 

K’UMSHIYA


Shafi

Take----------------------------------------------------------------------------------i

Sadaukarwa------------------------------------------------------------------------ii

Tabbatarwa------------------------------------------------------------------------iii

Godiya-----------------------------------------------------------------------------i’b

BABI NA D’AYA: GABATARWA



  • Shimfid’a-------------------------------------------------------------------1

    • DalilanBincike-----------------------------------------------------------4

    • HasashenBincike--------------------------------------------------------4

    • ManufarBincike---------------------------------------------------------4

    • Da`irarBincike-----------------------------------------------------------5

    • MuhimmancinBincike--------------------------------------------------5

    • Hanyoyin Gudanar da Bincike------------------------------------------5

    • BitarAyukkan da sukaGabata------------------------------------------6

    • HujjarCigaba da Bincike------------------------------------------------12

    • Ra`i-------------------------------------------------------------------------12

    • Kammalawa---------------------------------------------------------------13




 

BABI NA BIYU: TARIHIN KULU MUHAMMAD BELLO TAMBUWAL



  • Shimfid’a---------------------------------------------------------------14

    • Haihuwar Kulu Muhammad Bello Tambuwal--------------------14

    • Neman Iliminta--------------------------------------------------------14

    • Aure Da Iyali----------------------------------------------------------15

    • Sana`o`inta Na Rayuwa----------------------------------------------15

    • K’alubale----------------------------------------------------------------16

    • Fara Rubuce-Rubucenta----------------------------------------------17

    • Kyautukan Karramawa-----------------------------------------------18

    • Nad’ewa-----------------------------------------------------------------19




BABI NA UKU: KISHI DA RABE-RABENSA



  • Shimfid’a----------------------------------------------------------------20

    • Ma`anar Kishi----------------------------------------------------------20

    • Rabe-Raben Kishi-----------------------------------------------------23

    • Kishi A Ra`ayoyin Malaman Addini-------------------------------25

    • Kishi A Mahangar Malaman Al`ada--------------------------------26

    • Abin da Ke K’ara Haddasa Kishi-------------------------------------27

    • MatakanKishi a Bisa Nazarin Wannan Bincike-------------------29

    • Kammalawa-------------------------------------------------------------32




BABI  NA HUD’U: CUD’ANYAR  KISHI A CIKIN LITATTAFAN  WASAN  KWAIKWAYO  NA “GARGAD’I  GA MATA” DA KUMA “RASHIN UWA  HASARA NE” NA KULU  MUHAMMAD BELLO  TAMBUWAL.



  • Shimfid’a-----------------------------------------------------------------33

    • Gabatar da Littafin “Rashin Uwa Hasara ne”-----------------------33




4.2   Jigon Littafin“Rashin uwa Hasara Ne”---------------------------------33

4.3  Halayen Taurari------------------------------------------------------------34

4.4   Zubi Da Tsari-------------------------------------------------------------34

4.5  Salo--------------------------------------------------------------------------34

4.6  Cud’anyar Kishi A Littafin “Rashin Uwa Hasara Ne”----------------35

4.7 Gabatar Da Littafin “Gargad’i Ga Mata” -------------------------------40

4.8    Jigon littafin Gargad’i ga Mata-----------------------------------------40

4.9  Zubi Da Tsari--------------------------------------------------------------41

4.10    Halayen Taurari--------------------------------------------------------41

4.11    Salo-----------------------------------------------------------------------41

4.12   Cud’anyar Kishi A Littafin “Gargad’i Ga Mata”---------------------42

4.13   Nau`o`in Kishi a Cikin Litattafan-------------------------------------45

4.14   Falfasar Marubuciyar a Cikin Rubutunta----------------------------47

4.15   Kammalawa-------------------------------------------------------------48

BABI NA BIYAR: KAMMALAWA



  • Shimfid’a---------------------------------------------------------------------49


5.1    Sakamakon Bincike-------------------------------------------------------49

  • Shawarwari------------------------------------------------------------------50

  • Kammalawa---------------------------------------------------------------51


MANAZARTA-----------------------------------------------------------------53

 

 

https://www.amsoshi.com/contact-us/

Post a Comment

0 Comments