Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo Sakkwato, Sakkwato, Nijeriya
NA
ANAS MUSTAPHA
TABBATARWA
Na amince da cewa wannan kundi na Anas Mustaphamai lamba 1210106025 da ke da taken: “Wasannin Yara a K’asar Faskari Jiya da Yau,” ya cika dukkan k’a’idojin da aka gindaya domin samun digiri na farko a harshen Hausa (B.A Hausa) a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu ‘DANFODIYO, Sakkwato.
……………………………. …………………………
Mai Dubawa Kwanan Wata
Dr. Abdullahi S. Gulbi
……………………………. …………………………
Shugaban Sashe Kwanan Wata
Prof. A.A. Dunfawa
……………………………. …………………………
Mai Dubawa na Waje Kwanan Wata
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan aiki nawa ga mahaifina marigayi Alhaji Mustapha me Goro Funtua. Allah ya kai haske da Rahama a makwancinsa ya sanya shi a Aljanna mad’akakiya tare da dukkan musulmai amin.
GODIYA
Godiya ta tabbta ga Allah wanda ya ba d’an Adam hikima da tunanin gane abubuwan da a can ba mu san da su ba, tsira da amnincin Allah su tabbata ga fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu (SAW).
Ina Godiya matuk’a ga Dr. Abdullahi S. Gulbi wanda ya sadaukar da lokacinsa wajen duba wannan kundi nawa Allah ya d’aukaka darajar malam ya k’ara masa lafiya da arziki ya sanya ya yi kyakkyawan k’arshe.
Masu iya magana sun ce, “Bakin da ya ci ya gode.” Bakin da ya ci bai gode ba bakin wuta ya fi shi. Ko babu wannan lafazi ya zama dole in yi godiya ga yayye na wad’anda suka taimaka mani ta kowane ‘bangare, Alhaji Jamilu da yaya Mubasshir Allah ya amfani nemanku ya d’aukaka darajarku ya k’ara maku lafiya da arziki amin. Bayan haka ina godiya ta musamman ga mahaifina marigayi Alhaji Mustapha me Goro Funtua. Allah ya kai haske da Rahama a makwancinsa ya sanya shi a Aljanna mad’akakiya amin. Kana ina godiya ga iyayena mata Hajiya Karimatu, Hajiya Zainab, Hajiya Hauwa, Hajiya Maryam, Binta.
Ina mik’a godiyata ga yayyena da kuma k’anne kamar su Alhaji Bature, Musbahu, Ibrahim, Manir, Abubakar, Aminu, Bashir, Mansur, Mamuda, Kabiru, Abba, Audu Half, Shamsu Bature, Hajiya Amina, Binta, Hindatu, Murja, Lubabatu, Hadiza Mannir, Maryama Jamilu, Ruk’ayya, Asiya, Jummai, Asma’u, Hadiza, Aina’u, Badiya, Aunty Balaraba, Hadiza Manir, Safiya Bature, Hajiya Aminatu Bature, Fatima Mubashir, A’isha Kabir, Binta Mannir, Rukayya Mannir, Ummi Mamuda, Zainab, Saratu, Maryam, Abdulrashid, Fatima, Aliyu, Isma’il, Aliyu, Fiddausi, Khadija, Ahmad, Afrah, Hummaira, Minal, Affan, Jidda, Usman, Al’amin da dukkan sauran ‘yan uwa baki d’aya. Allah ya bar mana zumunci amin.
Haka kuma in amik’a godiyata ga abokanaina na karatu da na gida su A’isha Humaira, Nasiru Albany, Nabila Aliyu D’angote, Amina Gide, Ahmad D’anjanku, Abu Bature, Maharazu Mosha, Mas’udu, Rogo, Nazifi Isyaku, Dry, Kb, Ustaz, Hamza, Jamilu, Hindatu Tafida, Masama, Armaya’u, Kalgo, Mainiyo, Hirabri, Fatima Faskari, Mansir Bajare, Saifullahi, Saifullahi Kunduru, Najib Kunduru, Sani Iro, Shamsu Idi sai abokan zamana na d’aki, Kalifa, Abu K’etare, Isma’il, ATBK, Abdurahman, Murtala, ina godiya, Allah ya taimake mu ya ba mu sa’ar rayuwa gaba d’aya amin.
K’UMSHIYA
Taken Bincike i
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya i’b
{umshiya ‘bi
BABI NA D’AYA
GABATARWA
1.0 Shimfid’a 1
1.2 Manufar Bincike 2
1.3 Dalilin Bincike 2
1.4 Farfajiyar Bincike 3
1.5 Bitar Ayyukan da Suka Gabata 3
1.6 Hanyoyin Gudanar da Bincike 7
1.7 Nad’ewa 8
BABI NA BIYU
TAK’AITACCEN TARIHIN FASKARI DA AL’ADUNSU
2.0 Shimfid’a 9
2.1 Tak’aitaccen Tarihin Faskari 9
2.2 K’abilun K’asar Faskari 14
2.3 Al’adun K’asar Faskari 15
2.4 Nad’ewa 18
BABI NA UKU
WASANNIN YARA MAZA A YANKIN FASKARI
3.0 Shimfid’a 19
3.1 Yadda Yara ke Shirya Wasanninsu 19
3.2 Ire-Iren Wasar Yara Maza na Motsa Jiki 20
3.2.1 Wasannin Yara Maza na Zaune 20
3.2.2 Wasar Efa-Efa 20
3.2.3 Wasar Zan-Zaniye 21
3.2.4 Wasar Kod’i 22
3.2.5 Wasar Jar d’illa 23
3.2.6 Wasar K’wak’ulowa 23
3.2.7 Wasannin Yara Maza na Tsaye 24
3.2.7.1 Wasar Jirgi 24
3.2.7.2 Wasar Kyaure 25
3.2.7.3 Wasar Rafi 26
3.2.7.4 Wasar Jini da jini 27
3.2.7.5 Wasar Wane Tsalleka Wanne 28
3.3 Nad’ewa 30
BABI NA HUD’U
WASANNIN YARA MATA A YANKIN FASKARI
4.0 Shimfid’a 31
4.1 Yadda Yara Mata ke Shirya Wasanninsu 31
4.2 Ire-Iren Wasar Yara Mata na Motsa Jiki 33
4.2.1 Wasannin Zaune na Yara Mata 33
4.2.2 Wasar ‘Yar Kwad’o 33
4.2.5 Wasar K’asa 34
4.2.4 Wasar Cin Dawo 35
4.2.5 Wasar Tafa-Tafa 37
4.2.6 Wasar ‘Yar Bebi da Kayan D’aki 38
4.3 Wasannin Yara Mata na Tsaye 39
4.3.1 Wasar ‘Yar Gala-Gala 39
4.3.2 Wasar D’iyanmu-D’iyanmu 40
4.3.3 Wasar D’an Maliyo-Maliyo 41
4.3.4 Wasar Madara ko Zuma 43
4.3.5 Wasar Ayye Rashidalle 43
4.4 Nad’ewa 45
BABI NABIYAR
KAMMALAWA
5.1 Kammalawa 46
Manazarta 50
https://www.amsoshi.com/tuntubi-masu-gudanarwa/
0 Comments
Post your comment or ask a question.