NA
ADO MAGAJII MUSA
TABBATARWA
Wannan aiki an duba shi kuma an tabbatar da shi. Haka zalika wani ‘bangare ne na cika sharud’d’an kammaa digiri na farko, a sashen koyarda harsunan Najeriya Jami`ar Usmanu Danfidyo Sakkwato.
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa Kwanan Wata
Dr. Umar Aliyu Bunza
…………………….. ……………………..
Shugaban Sashe Kwanan Wata
Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa Na Waje Kwanan Wata
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan aiki ga mahaifana da kuma yayana; Abdulhamid Musa, da mahaifiyata, da yarana Rafi’atu Ado, Rabi’atu Ado, da marigaya Rahinatu Ado da dukkanin ‘yan uwa maza da mata. Haka kuma da dukkanin d’alibai masu nazarin harshen Hausa musamman adabin rubutacce. Da kuma malamai tun daga Firamare har zuwa Jami’a, Allah ya saka da Alheri, amin.
GODIYA
Dukkanin yabo da godiya sun tabbata ga Allah ubangijin dukkan halittu. Tsira da amincin Allah su k’ara tabbata ga shugabanmu, cikamakon Annabawa, Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da kuma sahabbansa da sauran mabiyansa baki d’aya.
Bayan godiya ga Allah Mad’aukakin Sarki, ina k’ara jaddada godiya ta ga iyayena wad’anda suka taimaka min da gudummuwarsu ta ‘bangare daban-daban har aka samu kai ga wannan nasara. Allah ya saka musu da mafificin alherinsa, ya k’ara rufa musu asiri, ya kuma sa aikin ya amfane mu, amin summa amin.
Bayan haka ina godiya ta musamman ga malamina, Dr. Umar Aliyu Bunza, a kan irin taimakon da ya mini, wanda ta hannunsa ne, Allah ya k’addara na k’are wannan aikin. Allah ya saka masa da alheri, ya kuma haskaka k’irjinsa, amin summa amin.
Ina kuma godiya ga shugaban Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato. Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa, da kuma sauran malamanmu da suka yi ruwa da tsaki a kanmu. Allah ya saka musu da alheri, amin.
Ya zama farilla a kai na in yi godiya ga ubannina Alhaji Umaru Ibrahim Kungu, Baba Aminu, Baba Gudale, Baba Sa’idu, Shehu Saye, Baba Malami (Ibrahim Umar) da Alhaji Sule Magaji, Baba Abba Magaji, Gogwel Turai (Hasiya), Mayatsi, Saraki, Burji (Rabi), Hajiya Dije, Huwaila.
Ban manta da abokai ba, Magaji Haruna (Sha’aibu), Bello Magaji, Auwal Umar, Umar Magaji, Isyaku Magaji, Nura A. Sule, Ashiru Abba, Kabiru Magaji, Sale Musa Daddo, Habibu Musa Fagolo, Alhaji Sani Umar Fagolo, Basiru Uba Kungu, Nazifi Aminu, Maryam Magaji, Zulai Magaji, Murja A. Umaru, Fatima A. Umar da sauran wad’anda ban samu ambaton sunayensu ba. Na gode da gudummuwar da kuka ba ni ta fuskoki daban-daban. Allah ya saka muku da alheri.
Ina godiya ga matana da yarana a kan hak’uri da suka yi da ni a cikin irin wannan hali na rayuwa, Bishira Mustapha Imam da Zainab Isyaku (Gaje) da Rabi’atu Ado Magaji, Rafi’atu Ado Magaji, Salamatu Ado Magaji. Na gode da addu’a, Allah ya bar so da k’auna, amin.
K’UMSHIYA
Take i
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya i’b
K’umshiya ‘bi
BABI NA D’AYA
GABATARWA
1.0 Shimfid’a 1
1.1 Manufar Bincike 2
1.2 Muhallin Bincike 3
1.3 Bitar Ayyukan da Suka Gabata 4
1.4 Hujjar Ci Gaba da Bincike 6
1.5 Ra’in Mazhabar Zahiranci 7
1.5.1 Bunk’asar Mazahabar Zahiranci 7
1.5.2 Wasu Manufofin Mazhabar Zahiranci 8
1.5.3 Zahiranci a Adabin Hausa 9
1.6 Nad’ewa 10
BABI NA BIYU
TAK’AITACCEN MARUBUCIN LITTAFIN DAK’IK’A TALATIN
2.0 Shimfid’a 11
2.1 Tak’aitaccen Tarihin Ado Ahmed Gidan Dabino 11
2.2 Gudunmawar Ado Ahmed Gidan Dabino a Fagen Adabin Hausa 12
2.2.1 Rubutaccen K’agaggen Labari 13
2.2.2 Wasannin Kwaikwayo (Rubutacce) 14
2.2.3 Fim 15
2.2.4 Shirin Gidan Rediyo 16
2.3 Nad’ewa 17
BABI NA UKU
TAK’AITACCEN TARIHIN LITTAFIN DAK’IK’A TALATIN
3.0 Shimfid’a 18
3.1 Tak’aitaccen Tarihin Littafin Dak’ik’a Talatin 18
3.2 Salon Littafin Dak’ik’a Talatin 19
3.3 Jigon Littafin Dak’ik’a Talatin 21
3.3.1 Jigon Dogaro Da Kai 23
3.3.2 K’ananan Jigogin Littafin Dak’ik’a Talatin 23
3.3.3 Zubi da Tsarin Littafin Dak’ik’a Talatin 27
3.4 Taurarin Littafin Dak’ik’a Talatin 30
3.4.1 Fitacciyar Tauraruwa 32
3.4.2 Manyan Taurarin Dak’ik’a Talatin 32
3.4.3 K’ananan Taurari 33
3.6 Nad’ewa 34
BABI NA HUD’U
RAYUWAR ZAHIRI A CIKIN LITTAFIN “DAK’IK’A TALATIN
4.0 Shimfid’a 36
4.1 Rayuwar Zahiri Masu Faruwa Na Kyau 36
4.1.1 Amana 37
4.1.2 Tawakkali 38
4.1.3 Soyayya 39
4.2 Rayuwar Zahiri da ke Faruwa Marasa Kyau 41
4.2.1 Kishi 42
4.2.2 Hassada 43
4.2.3 Gulma 44
4.2.4 Zargi 45
4.2.5 Ingiza-Mai-Kantu-Ruwa 46
4.3 Nad’ewa 48
BABI NA BIYAR
KAMMALAWA
5.0 Tak’aitawa 49
Manazarta 52
https://www.amsoshi.com/tuntubi-masu-gudanarwa/
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.