Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya
NA
IBRAHIM HAMISU YUSUF
TABBATARWA
Wannan aiki da aka gudanar mai taken: “Hanyoyin Nazarin Jumla a Nahawun Hausa” wanda d’alibi mai suna Ibrahim Hamisu Yusuf, mai lamba1210106001 ya gabatar ya cika dukkan k’a’idojin da aka shimfid’a don neman samun takardar shedar kammala karatun digirin farko (B.A HAUSA), a Sashen Harsunan Nijeriya, Tsangayar fasaha da ilmin addinin Musulunci, Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo, Sakkwato.
--------------------------------- ----------------------
Sa Hannun Mai Dubawa Kwanan Wata
Mal. Sama’ila Umar
--------------------------------- ----------------------
Sa Hannun Shugaban Sashe Kwanan Wata
Farfesa. Atiku Ahmad Dunfawa
-------------------------------- ---------------------
Sa Hannun Mai Dubawa Na Waje Kwanan Wata
SADAUKARWA
Na Sadaukar da wannan aikin ga iyayena da kakaninna, waton Marigayi Alhaji Ibrahim Yusuf da Hajiya Mariya Zakariya Yawale da kuma Marigayi Sheikh Zakariya Yawale da Habiba Zakariya da Isma’il Ibrahim da Adamu Muhmud. Allah ya saka musu da mafificin alherinSa amin.
Godiya
Tsarki Ya tabbbata ga Allah Ubanginjin Halittu mai kowa mai komai, wanda ya samar da Ni daga zuriyar Annabi Adam, kuma ya rayar da Ni a bisa addininSa mafifici, wato addinin musulunci. Tsira da amincin Allah su k’ara tabbata ga fiyayyen halitta cikamakin Annabawa, Annabi Muhammad ‘Dan-Abdullahi (S.A.W), da iyalanSa da sahabbanSa da mabiya sunnarSa baki d’aya. Ina mik’a godiyata ta musamman zuwa ga babban malamina wanda ya jure da yanayin rayuwata, ya ba Ni shawarwari, kuma ya d’auki nauyin dubawa da gyaran wannan aikin. Wannan malami shi ne Malam Sama’ila Umar, Allah ya saka masa da alherinSa ya gafarta wa mahaifanSa ya sa aljanna ta zamo makomarsa da zuriyarsa. Ina godiya ga shugaban sashe Farfesa Ahmad Atiku Dumfawa Allah ya sa aljannah ta zamo makomarsu da zuriyarsA.
Wannan shafin ba zai kammalu ba sai na sake mik’a godiya ta ga dukkanin malamaina na sashen harsunan nijeriya da na ingilishi da suka taimaka mini wajen ganin wannan aikin ya samu nasarar kammaluwa.
Bayan haka ina mika godiya ta musamman ga Iyayena, (Marigayi Alhaji Ibrahim Yusuf da Hajiya Mariya Zakariya), da Kakaninna (Marigayi, Sheikh Zakariya Yawale da Habiba Muhammad zakariya), da ‘yan’una irinsu, Alhaji Husseni Zakariya Yawale da Alhaji Mahmud Zakariya Yawale da Zakiriya Muhammad Zakariya da Lawal Ibrahim da Sani Ibrahim da Salisu Ibrahim da Hassan Ibrahim da Nura Umar da Abdulaziz Umar da Abdulrahman Umar da Rukaiya Ibrahim da Zainab Ibrahim irin taimako da shawarwari da Suke bani Allah ya saka musu aljannah ta zamo makomar su da zuriyarsu.
Bayan haka ina mika godiya ta musamman ga Abokaina irinsu, Ibrahim Isa da Kabiru Mohammad da Mahmud Isa da Kudu .M. Salihu da Usman Habibu da dai sauransu. Allah ya saka wa ko da alheri.
TAK’AITTATUN KALMOMIN FANNU DA FASSARARSU
Tak’aitawa ma’anar Hausa ma’anar Ingilishi
Aik Aikatau verb
Sn’aik Suna Aikau Subject
Ak Amsa-kama Idiophone
Bd’ Bai-d’aya Universal
Byn Bayanau Adverb
Cb Cikon batu Complement
d.s Da Sauransu et cetera
‘Dkb ‘Danyatau koma baya previous Reference Marker (PRM)
Hrf Harafi Preposition
I iri Type
J Jumla Sentence
Kb karbau object
KN kalmomin Nahawu Functional categories
Kg Kirgau quantifier
K’k K’i-karbau Intransitive
Lokt Lokatak’ tens/aspect
Kmn Kalmar ma’auni Enumerator
Mdg Madanganci Genetival
Maf Mafayyaci Agreement Element
Mb Manunin bagire Location Marker
Mfyt Mafayyata Determiner
Mmc Maimaici Repetition
SJ Sassan jumla Phrase
Sk so-kar’bau Transitive
Sn Suna Noun
Tsgl Tsigalau Diminutive
WSn wakilinSuna pronoun
YA Yankin Aiki Verb Phrase
YafgSnAikin da aka fad’i kan Suna Predicate Phrase
YSn Yankin Suna Noun Phrase
YSf Yankin Sifa Adjective Phrase
YByn yankin Bayanau Adverbial Phras
ABUBUWAN DA KE CIKI
TAKE: -------------------------------------------------------------------------------i
TABBATARWA:-------------------------------------------------------------------ii
SADAUKARWA:------------------------------------------------------------------iii
GODIYA:-----------------------------------------------------------------------------iv
K’UMSHIYA: -------------------------------------------------------------------------v
TAK’AITTATUN KALMOMIN FANNU: --------------------------------------vi
BABI NA ‘DAYA: GABATARWA
- SHIMFI’DA---------------------------------------------------------------------1
- BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA--------------------------------2
- DALILIN BINCIKE----------------------------------------------------------8
- HUJJAR CI GABA DA BINCIKE-------------------------------------------9
- MAHIMMANCIN BINCIKE------------------------------------------------10
- FARFAJIYAR BINCIKE----------------------------------------------------11
- HANYOYIN GUDANAR DA BINCIKE----------------------------------11
- NA’DEWA----------------------------------------------------------------------12
BABI NA BIYU
AZUZWAN KALMOMI A TASAKAR MASANA NAHAWU
- SHIMFI’DA -------------------------------------------------------------------13
2.1WAIWAYEN AZUZUWAN KALMOMI NA HARSHEN HAUSA---14
- NAHAWUN TACIYA---------------------------------------------------------44
2.3 MATSAYIN AZUZUWAN KALMOMI A CIKIN JUMLA-------------48
- NA’DEWA---------------------------------------------------------------------57
BABI NA UKU
HANYOYIN NAZARIN JUMLA ATAK’AICE
- SHIMFI’DA--------------------------------------------------------------------58
- NAZARIN JUMLA TA HANYAR AZUZUWAN KALMOMI-------58
3.1.1 ‘DOKAR TSARIN YANKIN SUNA--------------------------------------59
3.1.2 ‘DOKAR TSARIN BAI ‘DAYA--------------------------------------------59
3.1.3 ‘DOKAR TSARIN BISHIYAR LI’IRABI--------------------------------60
- NAZARIN JUMLA TA HANYAR YANKI-------------------------------60
- NAZARIN JUMLA TA HANYAR LI’IRABI-----------------------------72
- NA’DEWA----------------------------------------------------------------------83
BABI NA HU’DU
TAK’AITAWA DA KAMMALAWA
4.0SHIMFI’DA----------------------------------------------------------------------84
4.1TAK’AITAWA-------------------------------------------------------------------84
4.2 KAMMAWALA----------------------------------------------------------------86
4.3 SHAWARWARI----------------------------------------------------------------88
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.