KUNDIN BINCIKEN KAMMALA KARATUN DIGIRI NA FARKO (B.A. HAUSA) A SASHEN KOYAR DA HARSUNAN NIJERIYA, JAMI’AR USMANU ‘DANFODIYO, SAKKWATO
NA
ABUBAKAR ZAHARADEEN MAINIYO
07031168630
TABBATARWA
Na amince da cewa wannan kundi na Zaharadeen Abubakar Mainiyo mai lamba 1210106002 mai taken: “Fassarar Wasu Kalmomin Kiwon Lafiya Nazari a kan Asibitin Koyarwa ta Jami’ar Usmanu Danfodiyo da Asibitin K’wararru ta Sakkwato ya cika dukkan k’a’idojin da aka gindaya domin samun shaidar digiri na farko (B.A Hausa) a Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu ‘DANFODIYO, Sakkwato.
……………………………. …………………………
Sa Hannun mai dubawa Kwanan Wata
Malam Nazir Ibrahim Abbas
……………………………. …………………………
Sa Hannun Shugaban Sashe Kwanan Wata
Prof. A.A. Dunfawa
……………………………. …………………………
Sa Hannun mai Dubawa na Waje Kwanan Wata
https://www.amsoshi.com/2017/11/08/nazarin-harshen-rubuce-rubucen-hausa-jikin-motoci/
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan aiki ga mahaifina marigayi Alhaji Abubakar Attahiru Mainiyo (Garba Hilinge) da mahaifiyata marigayiya Hajiya Hadiza Abubakar Mainiyo (‘Yar Kano) da kuma Hajiya Murjanatu Muhammadu maik’usa Allah ya jik’ansu da rahama Amin.
GODIYA
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mad’aukakin Sarki. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabin rahama Muhammadu (SAW). Ba bayan haka ina godiya ta musamman ga Malam Nazir Ibrahim Abbas wanda shi ya taimaka wajen duba wannan aiki nawa tare da gudanar da gyare-gyare domin ganin aikin ya yi nasara. Allah ya saka masa da mafificin alherinsa.
Bayan haka ina godiya ga dukkan malamaina na Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu ‘DANFODIYO, Sakkwato. Haka kuma ina godiya ga mahaifina Alhaji Abubakar Attahiru Mainiyo da mahaifiyata Hajiya Hadiza Abubakar Mainiyo bisa ga d’aukar nauyin karatuna da tarbiyar da suka ba ni. Allah ya jik’ansu da rahamarsa, ya sa aljanna ce makomarsu, Amin.
Ina godiya ga maid’akina Asma’u Muhammadu Hassan bisa irin goyon baya da shawara da take ba ni a kan karatuna. Haka kuma ina godiya ga Hajiya Murjanatu Muhammadu Maik’usa da Aunty Ubaida Mujitaba gidan liman da sauran ‘yan uwana maza da mata da ban samu ambato ba.
Ina godiya ga Malam Ahmad Shehu Mainiyo da kuma abokan karatuna; Hirabri Shehu Alkanci da Mansur Suleman Gamji da Malami Muhammad Yabo da Margayiya Hajiya Fauziya Buhari Abdullahi kuma Mutak’a Ibrahim Gani (Busy) da Habibu Muktar Abubakar Mainiyo da Abu- Ubaida Sani da kuma Usman Aliyu Gandu. Ina godiya ga yayana Maniru Abubakar Mainiyo da kuma Sanusi A. Malami da Bashiru Shehu Mainiyo da Alhaji Almustafa Liman Kafisu Allah ya biya su bisa ga irin shawarwari da k’warin guiwa da suka ba ni domin samun nasarar kammala wannan karatu na digirin farko.
K’UMSHIYA
Taken Bincike i
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya i’b
{umshiya ‘bi
BABI NA D’AYA : GABATARWA
1.0 Shimfid’a 1
1.1 Bitar Ayyukan da Suka Gabata 2
1.2 Hujjar Ci Gaba Da Bincike 7
1.3 Manufar Bincike 7
1.4 Hanyoyin Gudanar Da Bincike 8
1.5 Farfajiyar Bincike 8
1.6 Nad’ewa 9
BABI NA BIYU : TAK’AITACCEN TARIHIN FASSARA
2.0 Shimfid’a 10
2.1 Tak’aitaccen Tarihin Fassara 10
2.2 Ma’anar Fassara 14
2.3 Nau’o’in Fassara 16
2.4 Muhimmancin Aikin Fassara 19
2.5 Nad’ewa 20
BABI NA UKU : TAK’AITACCEN TARIHIN ASIBITIN KOYARWA TA JAMI'AR USMANU ‘DANFODIYO DA ASIBITIN K’WARARRU NA SAKKWATO
3.0 Shimfid’a 21
3.1 Tak’aitaccen Tarihin Asibitin Koyarwa ta Jami’ar Usmanu ‘DANFODIYO Sakkwato (Usmanu Danfodiyo University Teaching Hospital) 21
3.2 Tak’aitaccen Tarihin Asibitin K’wararru ta Sakkwato (Specialist Hospital, Sokoto) 23
3.3 Nad’ewa 23
BABI NA HUD’U : KALMOMIN KIWON LAFIYA TARE DA FASSARARSU
4.0 Shimfid’a 25
4.1 Kalmomin Kiyon Lafiya Tare da Fassararsu 25
4.1. Sunayen Cututtuka 26
4.1.2 Wasu Daga Cikin Kayan Aikin Asibiti 29
4.1.3 Sunayen Sassan Asibitoci Na Kula Da Lafiya 31
4.2 Nad’ewa 33
BABI NA BIYAR: TAK’AITAWA DA KAMMALAWA
5.1 Tak’aitawa 34
5.2 Kammalawa 35
Manazarta 37
2 Comments
Allah ya kara fahinta
ReplyDeleteAmin. Mun gode.
ReplyDeleteENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.