Akwai wani gari na baƘaƘen fata. A kwana a tashi baƘon farar fata zai shigo garin. Sannu a hankali baƘin za su yi yawa, har ya kasance babu kowa a garin sai su kaďai. Waďanne baƘi ne waďannan? Wane gari ne?

Karanta wani almara:

https://www.amsoshi.com/2017/08/13/labarin-wani-saurayi-da-budurwarsa/