1. Abokin gamin masa sure.

masa
2. Abokin Ƃarawo Ƃarawo ne.
3. Abokin cin mushe ba a Ƃoye masa wuƘa.
4. Abokin sarki sarki ne.
5. Abokin yaro, wanda ya ja shi.
6. Abokin kirki ya fi mugun ďan uwa.