Hausa Language Academic Website

Tuesday, 4 July 2017

Karin Magana Game Da Ladabi Da Biyayya

1. Bin na gaba bin Allah
2. DuƘa wa wada bai hana tashi da girma

wada
3. Ladabi ke sa yaro ci da babba.
4. Ladabi ya hana uwar gida samun kishiya.
5. Ladabin tuwo ba ya tsare shi daga hukuncin haƘora.
6. Matar na tuba ba ta rasa miji.
7. ƘoƘarin ladabin yaro, ƘoƘarin karƂarsa.
8. To, ta raba ka da kowa
9. Wanda ya Ƙi ladabi, ba za a yi masa ladabi ba.
10. Yi-na-yi bari-na-bari ta raba ka da kowa

No comments:

Post a Comment