Ticker

6/recent/ticker-posts

Karin Magana Game Da Abinci

1. Abincin wani, ajalin wani.
2. Abincin wani, ba na wani ba ne.
3. Ba a ce ma maci wake ya sha ruwa.
4. Cin ƙwan makauniya, ba a ci ba ba a bari ba
5. Ba a san maci tuwo ba sai miya ta ƙare
6. Abin da kamar wuya, tsohuwa da cin ƙwallon goruba
7. Ba daɗi, mahaukaci ya ci kashi
www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments