1. Abu uku sun yi kama da abu uku, amma abu uku sun hana.

2. Abu ďil ya sa mai gari Ƙwalla.

yaji

3. Abu ďil ya sauko daga mai gari daga bisa doki.

4. Allah me na maka duk jikina kofato?

dabino

5. Allah ya yi sanda ba na kaďar kanya ba.

macijiya

 

Karanta Almara:

https://www.amsoshi.com/2017/06/30/almarar-wasa-kwakwalwa-mangoro-da-maigadi/