ABUBUWAN DA SUKE CIKIN LITTAFIN AURE A ƘUNSHIYAR KARIN MAGANA
Na
Shafa'atu Salihu Labbo
Abu-Ubaida Sani
Sadaukarwa - v
Godiya - vi
Feer Review Report I - viii
Feer Review Report II - x
Foreword - xii
Muƙaddima - xv
Ƙunshiya - xix
Executive Summary - xxiv
Gabatarwa - xxvii
BABI NA ƊAYA
GURABUN AURE DA KARIN MAGANA A RAYUWAR HAUSAWA
1.0 Gabatarwa - 1
1.1 Ma’anar Aure - 1
1.1.1 Ire-Iren Aure - 3
1.1.2 Ire-Iren Aure Ta Fuskar Ma’aurata - 17
1.1.3 Gurbin Aure a Rayuwar Hausawa - 19
1.2 Gurbin Karin Magana a Rayuwar Hausawa - 19
1.3 Naɗewa
- 23
BABI NA BIYU
AURE DA JINSIN MA’AURATA A KARIN MAGANA
2.0 Shimfiɗa
- 24
2.1 Aure a Ƙunshiyar Karin Magana - 24
2.2 Namiji a Karin Magana - 30
2.3 Mata a Karin Magana - 34
2.4 Gamayyar Maza da Mata a Karin Magana - 39
2.5 Naɗewa
- 43
BABI NA UKU
TAURARIN GIDAN AURE A MADUBIN KARIN MAGANA
3.0 Shimfiɗa
- 44
3.1 Saurayi - 44
3.2 Budurwa - 46
3.3 Gwauro - 47
3.4 Bazawara - 54
3.5 Tazuru - 58
3.6 Gwauro da Bazawara - 60
3.7 Ango - 62
3.8 Amarya - 62
3.9 Ango da Amarya - 63
3.10 Miji (mijìi) - 64
3.11 Mata (màataa) - 65
3.12 Miji da Mata (mijìi da màataa) - 65
3.13 Surukai - 66
3.14 Kishiya - 70
3.15 Sa-ɗaka
- 72
3.16 ‘Ya’yan Kishiya - 73
3.17 Agola - 74
3.18 Maraya - 76
3.19 Ɗan Riƙo - 77
3.20 ‘Yar Zaman Ɗaki - 78
3.21 Uwar Kishiya - 80
3.22 Abokan Ango - 80
3.23 Ƙawayen Amarya - 81
3.24 Uwar Gida - 81
3.25 Tsohuwar Gida - 83
3.26 Kakar Wajen Uba - 84
3.27 Naɗewa
- 84
BABI NA HUƊU
HOTON ZAMANTAKEWAR AURE A KARIN MAGANA
4.0 Shimfiɗa
- 86
1.1 Amon Aure a Cikin Karin Magana - 86
4.2 Halayen Maza Da Mata a Gidan Auren Bahaushe a Cikin
Karin Magana - 88
4.3 Hoton Kyakkyawar Zamantakewar Ma’aurata a Karin Magana -
90
4.4 Hoton Mummunar Zamantakewar Ma’aurata a Karin Magana -
91
4.5 Naɗewa
- 93
BABI NA BIYAR
FITATTUN BATUTUWA MASU ALAƘA DA AURE A KARIN MAGANA
5.0 Shimfiɗa
- 95
5.1 Hoton Kishi a Karin Magana - 95
5.1.1 Kishi Tsakanin Kishiyoyi a Karin Magana - 96
5.1.2 Hoton Kishi Da Uwar Kishiya a Karin Magana - 115
5.1.3 Amon Kishi Da ‘Ya’yan Kishiya a Karin Magana - 118
5.2 Hoton Angwanci Da Amarci a Ƙunshiyar Karin Magana -
120
5.3 Amon Mutuwar Aure a Karin Magana - 123
5.4 Amon Gwauranci da Zawarci a Karin Magana - 125
5.5 Naɗewa
- 126
BABI NA SHIDA
AMON SAƁANI DA SULHUN MA’AURATA A CIKIN KARIN MAGANA
6.0 Shimfiɗa
- 128
6.1 Nason Saɓanin
Ma’aurata a Karin Magana - 128
6.2 Hoton Gurbin Saɓanin
Ma’aurata a Cikin Karin Magana - 131
6.3 Wasu Dalilan Saɓani
a Zamantakewar Aure a Cikin Karin Magana - 133
6.4 Amon Sulhu Da Rarrashi a Karin Magana - 134
6.5 Rashin Nasarar Sulhu a Karin Magana - 140
6.6 Naɗewa
- 141
Manazarta - 142
Manazarta
Labbo, S.S. & Sani, A-U. (2025). Aure a ƙunshiyar karin magana. Amsoshi Academic Publishers. ISBN: 978-1-257-07209-5. DOI: https://doi.org/10.5281/zenodo.19513449
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.