Daga
Adamu Rabi’u Bakura, Ph.D.
Department of Languages and Cultures
Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria
Arbakura62@gmail.com & adamubakura@fugusau.edu.ng
Da
Abu-Ubaida SANI, Ph.D.
Department of Languages and Cultures,
Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria
Email: abuubaidasani5@gmail.com | official@amsoshi.com
ORCID: https://orcid.org/0000-0001-6447-4334 | WhatsApp: +2348133529736
Al’ummar Kanuri kan raɗa wa ‘ya’yansu sunayen mahaifansu ko kakanni maza. A sakamakon haka, sai su ji nauyin ambaton sunan yanka, don haka sai su laƙaba musu wasu laƙubban dangantaka. A ɓangare guda kuwa, sukan yi laƙabi ga ‘ya’ya maza da sunayen iyaye ko kakanninsu mata. A ƙarƙashin wannan nau’in laƙabi, akan samu misalai da suka haɗa da:
Jad. na 21: Laƙabin Nasaba a Sunayen Kanuri
|
|
Sunan Laƙabi |
Jinsi |
Ma’ana |
|
1. |
Abbaram |
Mace |
‘Yar’abba |
|
2. |
Aliram |
Mace |
‘Yar’ali |
|
3. |
Amsani |
Namiji |
Ɗan’amsa |
|
4. |
Bintabe |
Namiji |
Ɗanbinta |
|
5. |
Bukarram |
Mace |
‘Yarbukar |
|
6. |
Kingibe |
Namiji |
Ɗankingi |
|
7. |
Musaram |
Mace |
‘Yarmusa |
|
8. |
Shatimaram |
Mace |
‘Yarshatima |
Manazarta
Bakura, A.R. & Sani, A-U. (2024). Sunayen Hausawa (Bunƙasar Sunayen Hausawa da Maƙwabtansu). WT Press. ISBN: 978-978-782-932-5. DOI: https://doi.org/10.5281/zenodo.19512083
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.