Ticker

6/recent/ticker-posts

Maigirma Mafaran Sakkwato Alhaji Umaru Aliyu Shinkafi


Marigayi Mai girma Marafan Sakkwato, Alhaji Umaru Aliyu Shinkafi farko daga gefen dama tare da ɗansa, Ahmad da ake yi wa kinaya /alkunya /laƙabi da "Sardauna" saboda Kakansa wanda ya haifi Mahaifiyarsa, Hajiya Luba Ahmadu, watau Marigayi Mai girma Firimiyan Jihar Arewa na farko kuma na ƙarshe, Sir Ahmadu Bello GCON KBE Sardaunan Sakkwato ( a tsakiya) sai kuma matar Marigayi Marafan, Yar Ahmadu Sardaunan Sakkwato kuma Mahaifiyar Ahmadu Umaru Aliyu Shinkafi, watau Hajiya Luba Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato. 

Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji, Jihar Zamfara, Nijeriya.
08149388452, 08027484815
birninbagaji4040@gmail.com

Post a Comment

0 Comments