Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Girma Sarkin Sudan na Wurno Alhaji Shehu Malami Da Mai Girma Marafan Sakkwato Alhaji Ahmadu Danbaba

Mai Girma Sarkin Sudan na Wurno Alhaji Shehu Malami Da Mai Girma Marafan Sakkwato Alhaji Ahmadu Danbaba

 Marigayi Mai girma Sarkin Sudan na Wurno, Jihar Sakkwato, Alhaji Shehu Malami na farko daga gefen dama tare da surukinsa (Mahaifin Uwargidansa, Hajiya Asma'u) watau Marigayi Mai girma Marafan Sakkwato, Alhaji Ahmadu Ɗanbaba ɗan Magajin garin Sakkwato Malam Usman, jikan Magajin garin Sakkwato na farko, Malam Abubakar Haruna Ɗanjada a Hubbaren Amirul Muminina Muhammadu Bello ɗan Mujaddadi Shehu Usman Ɗanfodio tagammadahullah birahamatihi dake garin Wurno, a wani lokaci da ya gabata.
Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji, Jihar Zamfara, Nijeriya.
08149388452, 08027484815.
birninbagaji4040@gmail.com
[7:19 pm, 17/10/2024] +234 803 563 1048: Aslm
Dan Allah tambaya ce da ni wakok

Post a Comment

0 Comments