Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Alhaji Ɗaiyabu Kurfi Da Marigayi Malam Baba Ahmad

Marigayi Alhaji Ɗaiyabu Kurfi Da Marigayi Malam Baba Ahmad

Allahu Akbar!!! Marigayi Alhaji Ɗaiyabu Kurfi, Tsohon Kantoman Tsohuwar Ƙaramar Hukumar Mulkin Zaria a Tsohuwar Jihar Kaduna a gefen dama, tare da shahararren Malamin Addinin Musuluncin nan dake Zaria, Marigayi Malam Baba Ahmad a wani taro, a wani lokaci a cikin shekarar 1984.

Allah ya jaddada masu rahama su da sauran magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji, Jihar Zamfara, Nijeriya.
08149388452, 08027484815.
birninbagaji4040@gmail.com

Post a Comment

0 Comments